INEC da IPOB sun sha ruwan rantsuwa a Anambra
Shin za'ayi zabe a Anambra ranar Asabar? Yaya batun dokar kar kowa ya fito da IPOB ta kafa a Jihar?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da amsoshin wadannan tambayoyin dama karin bayani akan zaben da za'ayi a ranar asabar mai zuwa