Tun bayan kammala zaben shuwagabbanin majalisar tarayyar Najeriya da ya gudana a shekaran jiya Talata 4 ga Yulin Wannan shekara a zauren majalisar, hankali ya koma kan yadda za ayi rabon kwamitocin da ke zauren.
Wane hali ake ciki a yanzu haka dangane da neman shugabancin kwamitoci a zauren Majalisar Tarayyar Najeriya?
Shirin namu na wannan lokacin na tafe da cikakken bayani, Ku biyo mu Sannu a hankali.