Listen

Description

Send us a text

Jari domin fara sana'a da ririta jarin a harkar kasuwanci na daya daga abubuwan da ke ci wa jama'a da yawa tuwo a kwarya. 

To amma mene ne ke janyo narkewar jari a harkar kasuwanci ?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkar kasuwanci, domin baiwa masu bukatar fara kasuwanci shawara mafi dacewa.