Jihar Zamfara ta yi kaurin suna dangane da ta’addancin ’yan bindiga masu satar dabbobi, wanda daga bisani suka rikide zuwa satar mutane domin karbar kudin fansa.
Shin kun san yadda ake safarar makamai a Jihar Zamfara?
Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda aka maida kai makamai Zamfara sana’a.