Listen

Description

Send us a text

Batun samun aiki a ma’aikatu da hukumomin gwamnati bisa cancanta a matakin jihohi da gwamnatin tarayya ya tasan ma zama tarihi a Najeriya.

A wadansu ma’aikatun kudi ake yanke wa kowane irin matsayi da matakin aiki, mai so ya biya, a ba shi.

Shin wane tasiri hakan zai yi ga ci gaban kasar da ake kallo a matsayin uwa a Afirka?