Listen

Description

Send us a text

Ta'addancin 'yan bindiga kullum sake salo yake a Arewacin Najeriya, musamman a Arewa ta Yamma. 

Shin gwamnati ta sallama jama'ar wannan yankin ne?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin yadda jama'ar wannan yanki ke hada miliyoyin Naira su baiwa 'yan bindiga domin su barsu su zauna lafiya