'Yan siyasa a Jihar Adamawa sun kara tsunduma yakin neman zabe a karo na biyu sakamakon bayyana cewa za a gudanar da zaben cike gurbi Ranar 15 ga watan Afrilu in Allah ya kai mu.
Ya ya 'yan siyasa Adamawa ke shirin shiga zaben cike gurbin da ke tafe?
Shirin Najeriya A yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.