A daidai lokacin da jama’ar Najeriya ke shirin fita zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayya a gobe Asabar, an samu rahotannin bangar siyasa a wadansu yankunan kasar.
Shin wace irin illa bangar siyasa za ta yi ga zaben da ke tafe?
Shirin Najeriya A YAU na wannan lokaci na tafe da bayanai masu gamsarwa domin sauraron ku