Listen

Description

Send us a text

Batun yawon bara da almajirai ke yi a birane da ƙauyuka domin neman abinci da sutura ya ɗauki hankalin mutane a Najeriya. 

Wai shin bara wani yanki ne na karatun Allo ko kuma saɗaɗowa al'adar ta yi har aka wayi gari ba a iya raba karatun Allo da yawon bara?

Yaushe aka fara yawon bara a tsarin karatun Allo?

Shin kuskure ne ko kuma daidai ne?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da amsoshin waɗannan tambayoyi dama ƙarin bayani.