Listen

Description

Send us a text

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a kan titi, ko gefen wuraren shakatawa. 

Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyowa? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.