Listen

Description

Send us a text

Hukumar kula da Harkokin Kasashen Waje Ta Najeriya ta aikewa Hukumar Bada Agajin Gaggawa NEMA sakon Kasar Kamaru na niyyar bude madatsar ruwan Lagdo, sakamakon cikar da madatsar ya yi.

A bara bude wannan madatsa ya raba 'yan Najeriya sama da Miliyan guda da matsugunansu, ko ta wadanne bangarori wannan ruwa zai shafi Najeriya bana?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.