Listen

Description

Send us a text

A wannan makon, an ba da rahoton yadda daruruwan likitoci suka rubuta jarrabarwa don neman guraben aiki a kasashen ketare. 

A ranar Talata kadai an ce likitoci fiye da 500 sun yi jarrabawar da Ma’aikatar Lafiya ta Saudiya ta shirya a Abuja.

Me hakan ke nufin, kuma wanne tasiri zai yi a kan bangaren kiwon lafiya a Najeriya?