Listen

Description

Send us a text

Hukumar Kididdiga Ta Kasa NBS ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan yunin da ya gabata. 

Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta wadanne bangarori suke shafar rayuwar 'yan Najeriya? 

Shirin Najeriya A yau na tafe da karin bayani