Listen

Description

Send us a text

Yanzu ba sabon abu ba ne yadda kayan masarufi ke ta tashin gwauron zabo a Najeriya.                                   
‘Yan kasuwa da masu sayayya na ta kokawa game da tsadar kaya a kasuwannin Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau ya shiga kasuwa ne ya tattauna da ‘yan kasuwa don jin yadda abin yake.