Listen

Description

Send us a text

Nan da mako uku za a kada gangar siyasa domin bai wa ’yan takarar zaben 2023 damar shiga lungu da sakon Najeriya domin zawarcin kuri’u. 

Shin kun san cewa akwai yiwuwar ’yan siyasa da dama su yi asarar takararsu, wasu kuma su biya harajin kudade masu kauri idan suka taka dokokin INEC?

To wadanne ka’idoji Hukumar INEC ta sanya domin tabbatar da aminci a lokacin yakin neman zabe? 

Shirin Najeriya A Yau na dauke da cikakken bayani.