Listen

Description

Send us a text

Ranar 4 ga watan Junairu ce ranar da Majalisar Dinkun Duniya ta ware albarkacin wane sashe na rayuwar masu lalurar ganiĀ  a fannin iliminsu

Mutane masu lalurar gani suna amfani da wani inji da ake kira 'Braille' wajen rubutu a madadin allo da alkalami. Yau ita ce ranar da ake kira da 'World Braile day' a turance.

Shin ya mahimmancin wannan rana take a garesu, shirin Najeriya a yau ya maida hankali kan hakan.