Listen

Description

Send us a text

Nan da kasa da kwana 30 za a gudanar da zaben gwamna a Jihar Anambra, amma rahotanni na nuna cewa babu dan siyasar da ya kafe fosta kuma babu mai yakin neman zabe. 

Hakan dai na faruwa ne sakamakon ayyukan haramtacciyar kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra.

Za mu duba abin da ke faruwa da kuma abin da hakan ke nufi ga Jhar da ma kasa baki daya.