Listen

Description

Send us a text

Ga alama kwalliya ba ta biyan kudin sabulu bayan da aka rufe iyakokin Najeriya da nufin hana fasa-kwauri.

Hasali ma, jami'an da aka dora wa alhakin kula da iyakokin ake zargi da taimaka wa masu fasa-kwaurin, lamarin da ke haddasa nakasu ga tattalin arzikin Najeriya.

Wannan shirin na Najeriya a Yau ya yi nazari a kan wannan batu.