Listen

Description

Send us a text

Jirgin kasan Abuja-Kaduna ya cigaba da aiki a jiya Litinin 5 ga watan Disamban nan da muke ciki, shirin Najeriya A Yau ya bibiyi yadda jirgin ya faro aiki. 

Shin kun san abububbwan da suka faru a wannan rana da jirgin ya dawo aiki?