Listen

Description

Send us a text

Kabilanci na samun wurin zama a Najeriya sakamakon wadansu ƙaidoji da aka gindaya wurin karɓar bayanan jama'a a asibitoci da wuraren ayyuka.

Tambayar garin asali da addini na ɗaya daga cikin ƙaidojin da ake zargin suna rura wutar ƙabilanci a tsakanin 'yan Najeriya.
 
Yaushe aka fara wannan ɗabi'a, akwai yiwuwar za'a daina kuwa?