Listen

Description

Send us a text

Zababben gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya fara bai wa jama'ar jihar shawarwari kan wadansu al'amurra da ke ci wa yan jihar tuwo a kwarya. 

Ya ya 'yan Jihar Kano ke kallon shawarwarin na Abba?

Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan wainar da ake toyawa a jihar Kano.