Listen

Description

Send us a text

Tun bayan kyankyasa batun karin albashi a shekara mai kamawa da Ministan Kwadago na Najeriya, Chris Nwabueze Ngige ya yi ake ta musayar ra’ayi kan yadda karin albashin zai shafi rayuwar ’yan kasar. 

Shin kun san hakikanin yadda karin albashin zai shafi rayuwarku in ya tabbata?

Shirin Najeriya A yau na tafe da karin haske. 

A yi sauraro lafiya.