Send us a text
Kasafin kudin sheakara mai zuwa shine kasafin kudin da ya fi kowanne yawa a tarihin Najeriya.Shirin Najeriya A Yau yayi nazari akan bangaororin da shirin zai shafi rayuwar 'yan kasar kai tsaye. Ayi sauraro lafiya.