Listen

Description

Send us a text

Gwamnatoci a jihohi da dama sun rushe kuma sun gina sabbin kasuwanni na zamani. Abin da ya sa dole ake tashin 'yan kasuwa daga inda suke a baya.

Saidai 'yan kasuwar na kukan lamarin ya fi ƙarfin su, domin ba sa iya mallakar shaguna a sabbin kasuwannin.

Shirin Najeriya a yau ya duba yadda 'yan kasuwannin ke ci gaba da gudanar da rayuwa.