Ya za ka yi, idan ka gano cewa likitan bogi ne ya yi maka tiyata?
Ku san yadda masu shugunan sayar da maganin bature ke yin sojan gona a matsayin likitoci?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe bayanan wadansu da likitocin bogi suka jefa su cikin halin kaka-i-ka-yi, har da asarar rai.