Send us a text
Wani magidanci dan shekara 64 ya babbake ’ya’yan matarsa guda biyar a Jihar Ondo kudu maso Yammacin Najeriya.
Mene ne ya yi zafi har wannan magidanci ya yanke wannan danyen hukunci?
Saurari shirin Najeriya A Yau domin samun karin bayani.