Listen

Description

Send us a text

Masu nazarin harkokin siyasa sun bayyana zaben 2023 a matsayin zaben da ya bai wa matasa dama fiye zabukan da suka gabata a kasar.

Mene ne ya bai wa matasa da dama nasara a zaben na 2023?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani akan wannan batu.