Listen

Description

Send us a text

Tun bayan da aka rantsar da ministocin gwamnatin Tinubu, kowannen su ke ta shan alwashin cimma wani muradi ga 'yan Najeriya.

Wasu ganin akwai alƙawuran da za a iya siffanta su da romon-baka, amma ba lallai su cika ba.

A cikin shirin Najeriya a Yau, mun duba hanyoyin da ministocin za su bi domin ganin sun baiwa maraɗa kunya a kan alƙawuran da suka ɗauka.