Listen

Description

Send us a text

Bayyanar sunayen wadansu ’ya’yan Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a matsayin kwamishinonin zaben kasar da ke tafe a 2023 ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin kungiyoyi masu zaman kansu a kasar.

Shin wane irin tasiri nada ’yan APC a irin wannan matsayin zai yi ga zaben na 2023 da ke tafe?

Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya mayar da hankali a kai.