An dan samu raguwar satar mutane a yankunan Arewacin Najeriya da ma sauran sassan kasar.
Ko mene ne dalilin da satar mutane domin karbar kudin fansa ke dawowa a 'yan kwanakin nan?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanai daga jihohi daban daban na Najeriya domin sanin halin da ake ciki