Listen

Description

Send us a text

Masu nazarin yanayi sun bayyana cewa an fi shekara 50 ba a samu ambaliya kamar ta bana ba a Najeriya.

Ko me ya sauya aka samu yawaitar ruwan da ya zame iftila’i ga mutane da dama? 

Saurari shirin domin jin abin da ya faru.