Listen

Description

Send us a text

A dokar Najeriya sai mutum ya kai shekara 18 kafin ya kada kuri'a zabe. 

Ko yaya sabon shiga kada kuri'a ke kallon zaben da ke tafe? 

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sauraron yadda sabon shiga kada kuri'a ke kallon zaben.