Listen

Description

Send us a text

Asusun Bada  Lamuni Na Duniya (IMF) ya bai wa Babban Bankin Najeriya CBN shawarar yin karin kudin ruwa ga masu ajjiya a bankunan kasar nan. 

Mene ne wannan shawara ke nufi, kuma wane irin tasiri wannan shawara za ta yi ga tattalin arzikin 'yan Najeriya ga kuma gwamnatin kasar? 

Shirin NAJERIYA A YAU ya yi bitar wannan shawara, ya kuma baiwa masana dama sun bayyana ababen da kunshe da ita.