Listen

Description

Send us a text

Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya wa Kudurin Dokar Harkar Man Fetur hannu bayan an kwashe shekara da shekaru ana kwan-gaba-kwan-baya..

Ana sa ran wannan Doka dai za ta sauya yadda ake gudanar da harkar man fetur a Najeriya.

A Najeriya a Yau mun yi nazari a kan abin da Dokar ta kunsa da kuma yadda za ta shafi rayuwar 'yan Najeriya kai-tsaye.