Listen

Description

Send us a text

Tun bayan darewa karagar mulkin Jihar Anambra, Farfesa Charles Chukuma Soludo ya yi wa 'yan jihar bazata, domin kuwa ya mayar da hankalinsa a bangaren gyaran tarbiyya da kyautata mu'amala. 

Shin ko kunsan bangarori da ababen da Soludo ya tabo a jihar ta sa tun bayan zamowarsa gwamna? 

Shirin Najeriya A Yau ya kalli ababen da Soludo ya tabo da idanun basira, bayan dorasu a teburin fida. 

A yi sauraro lafiya.