Listen

Description

Send us a text

Kwai, daya daga cikin abinci mai gina jiki da ke da arha a da a Najeriya yanzu na shirin fin karfin talaka. 

Nawa a ke sayar da kwai a yankin ku? 

Kaso 80% cikin 100% na masu harkar kwai a jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage maaikatansu. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin tsadar kwai a Najeriya.