Send us a text
A duk lokacin da ’yan kwadago suka tsunduma yajin aiki ana cewa suna kassara tattalin arziki.Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda yajin aiki yake shafar rayuwar al’umma.