’Yan bindiga sun samu gangarar wadansu yankunan jihohin Taraba da Filato ta yadda duk lokacin da su ka ga dama suke zuwa su kaddamar da hari kan mutanen kauyuka daban-daban daga lokaci zuwa lokaci.
Me ya kamata a yi kuma su wa ya kamata su taimaki wadannan mutane?