Listen

Description

Send us a text

Bangar siyasa ta jima tana janyo hasarar dukiya, a wadansu lokutan ma in akayi rashin sa’a a rasa rai ma baki daya a Najeriya. 
Shirin Najeriya A Yau na wannna lokaci ya yi nazarin irin mumunan rawar da 'yan daba ke takawa wurin rikita harkokin zabe a kasarnan.