Send us a text
Bankin Raya Musulunci IsDB ya kirkiro wadansu hanyoyin habaka tattalin arziki ga 'yan Najeriya domin yakar talauci da bunkasa harkokin kasuwanci da noma a kasar.
Shin ta wadanne hanyoyi za ku amfana da wadannan tsare-tsaren?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.