Listen

Description

Send us a text

A lokutan zabe ’yan takara da jam’iyyun siyasa a Najeriya kan kashe kudaden da ba a iya tantance yawansu. 

Amma sabuwar dokar zabe ta kayyade kudaden da za su kashe a lokacin yakin neman zabe.

Shin suna bin dokar?