Listen

Description

Send us a text

Kusan duk wurin da kaga taron 'yan Najeriya sai kaji suna tattaunawa akan matsalolin da suka yi wa ƙasar ɗaurin minti. 

Ko waɗanne hanyoyi za a bi domin ceto ƙasar daga mawuyacin halin da ta tsinci kanta? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe ƙarin bayani