Listen

Description

Send us a text

Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya

Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazariĀ  ne kan dalilan da suka sa matan Arewacin Najeriya ke tsoron karantar ilimin kimiyya.