Daga yakin neman zabe, kada kuri’a zuwa bayyana wanda ya yi nasara, lokaci ne da akan samu hatsaniya.
Shin ta wace hanya za a wanzar da zaman lafiya daga wannan lokaci na yakin neman zaben 2023 har zuwa lokacin da za a kammala zaben?
Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkokin zaben.