Listen

Description

Send us a text

Saurin fushi na yawan haifar da da-na-sani musamman ga masu ɗaukar lamari da zafi.

Yana da kyau mutum ya iya sarrafa fushinsa a duk lokacin da ya fahimci wani abu na damunsa ko yayin saɓanin fahimta da wani.

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda za ku iya sarrafa fushinku.