Listen

Description

Send us a text

A jiya Asabar ne akayi zabe a tsakanin 'yan takaran gwamna goma sha tara (19) a jihar Anambra, shirin Najeriya A Yau na kunshe da bayanan abubbuwan da ya gudana a jihar baki daya. 

Ayi sauraro lafiya