Zaben shugabancin majalisar wakilai ta Najeriya da za a gudanar a tsakiyar watan Yunin da ke tafe daya ne daga cikin batutuwan da ke daukar hanakalin ‘yan Najeriya.
Ta wadanne hanyoyi shugaban majalisar tarayya ke shafar 'yan Najeriya?
Shirin namu na wannan lokaci ya dubi lamarin ta mahanagar masana.