Listen

Description

Send us a text

Yau Talata 13 ga Yuni, 2023 za a kaddamar da Majalisar Dokoki a Tarayyar Najeriya a karo na 10 a karkashin mulkin Dimokuradiyya.

Yaya zaben shugabancin Majalisar Dokoki a Tarayyar Najeriya zai kasance? 

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci, domin jin yadda za ta kaya.