Listen

Description

Send us a text

Janye yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami'o'in Najeriya (ASUU) ta yi a karshen makon da ya gabata na ci gaba da shan fassara daga wurin jama'ar Najeriya. Wasu na cewa yajin aikin ma ba shi da wani amfani, lura da cewa sun janye ba tare da an biya musu bukatarsu ko guda daya ba. 

Shin da gaske ne yajin aikin ASUU bai tsinana komai ba? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da cikakken bayanin dalilanda suka sa kungiyar hakura da yajin aikin.