A Yau mun bi diddigin yadda wani dan kasar Chana Mr Geng da ke soyayya da wata 'yar Najeriya UmmuKhulsum (Ummita) ya caccaketa da wuka har sau 11, wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwarta.
Ko mene ne ya yi zafi har Geng ya dauki wannan danyen hukunci akan masoyiyar ta sa?
Ku biyomu cikin shirin domin sauraron yadda abin ya kasance.